Mass Defection Rocks APC In Kano, As Gawuna’s loyalists decamp to Kwankwaso’s NNPP

By news Desk The opposition All Progressive Congress, APC, again suffered another set back as three Local Government Chairmen defected to the New Nigeria People’s Party, NNPP, in Kano state. The three defectors are all outgoing Local Government Chairmen elected under the APC two years ago. The decampees include Ado Tambai-Kwa, Chairman of Dawakin Tofa…

Read More

Rikicin APC a Kano, yayin da magoya bayan Gawuna suka sauya sheka zuwa NNPP na Kwankwaso.

Daga Wakilin Mu Jam’iyyar adawa ta All Progressives Congress, APC, ta sake fuskantar wani koma-baya, yayin da wasu shugabannin kananan hukumomi uku suka sauya sheka zuwa jam’iyyar New Nigeria People’s Party, NNPP, a jihar Kano. Mutanen uku da suka sauya sheka dukkansu shugabannin kananan hukumomi ne masu barin gado a karkashin jam’iyyar APC shekaru biyu…

Read More

Ba a yi zanga-zanga kan tsadar kayan abinci a Lakwaja ba, in ji shugaban karamar hukumar Lakwaja

Daga Musa Tanimu Nasidi Shugaban riko na karamar hukumar Lakwaja, Kwamred Abdullahi Adamu, a wata zantawa da manema labarai a ranar Juma’a, ya bayyana cewa babu wani abu kamar zanga-zanga da Yan kasuwa Zika yi a Lakwaja, jihar Kogi, kamar yadda wasu kafafen yada labarai suka wallafa, ba THEANALYSTNG ba. Shugaban karamar hukumar ya bayyana…

Read More

There was no protest over high cost of food items In kogi,Says Lokoja Local Govt Council Boss

By Musa Tanimu Nasidi Caretaker Chairman of Lokoja Local Government,Comrade Abdullahi Adamu, in chat with Newsmen on Friday said that there was nothing like Protest in Lokoja,Kogi state, by treaders as published by some media outlets,not THEANALYSTNG. The council boss explained that what happened was that the traders paid homage to the new Maigari of…

Read More