
Sabon Maigarin Lakwaja yayi alkawarin zaman lafiya, hadin kai, cigaban Masarautar
Daga Musa Tanimu Nasidi Sabon Maigari na Lakwaja a jihar Kogi, Mai Martaba Alhaji Ibrahim Gambo Kabir Maikarfi 1V, ya yi alkawarin samar da zaman lafiya da kwanciyar hankali da ci gaban masarautar a wani yunkuri na bunkasa ci gaban masarautar da ma jihar baki daya. Kabir, wanda a kwanakin baya ne Gwamna Yahaya Bello…