
Daga Wakilin mu
Kotun koli ta tabbatar da Alhaji Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP a matsayin zababben gwamnan jihar Kano.
Nasarar Yusuf a Zaben Gwamna a 2023 ta samu kalubalantar Jam’iyyar APC da dan takararta na Gwamna a Jihar Kano, Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna.
A baya kotun daukaka kara ta soke nasarar Yusuf a zaben.
Visited 2 times, 1 visit(s) today