Gwauna Bello Ya Kori Kwamishinan Noma Apeh, Da masu Bashi Shawara Biyu
Daga Aliyu Abdulwahid Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello ya kori Mista David Apeh, wanda har zuwa lokacin da aka kori shi kwamishinan noma na jihar. Korar dai a cewar wata wasika mai dauke da sa hannun sakatariyar gwamnatin jihar Folashade Arike Ayoade, ta ce an kuma kori mai bawa gwamna shawara na musamman kan…