Za mu ci nasara, mu gina Kogi tare, Ododo ya tabbatar Wa da masu ruwa da tsaki, sarakunan gargajiya, magoya bayan APC.
Daga Musa Tanimu Nasidi Da Takarar Gwauna a karka shin Jam’iyyar All Progressives Congress, APC, Ahmed Usman Ododo, ya tabbatarwa sarakunan gargajiya, shugabannin kabilu da magoya bayan APC daga karamar hukumar Lokoja cewa zai yi nasara a zaben ranar Asabar. Ya kuma yi alkawarin cewa tare da hadin gwiwar za su gina Lokoja da jihar…