Labaran Hotuna:

Wasu mambobin masarautar Lakwaja, sun dauki Hotunan kungiyar a karshen ganawarsu da kwamitin kula da harkokin masarautu (zabe sabon Sarkin Lakwaja ) da gwamnatin jihar Kogi ta kafa, wanda aka gudanar a yau Talata, 28 ga watan Nuwamba, 2023.

Taron wanda ya dauki tsawon awanni ana gudanar da shi a ma’aikatar kananan hukumomi da masarautu ta jihar Kogi, Lokoja, karkashin jagorancin Hon. kwamishinan ma’aikatar, Hon. Deedat Ozigi
Pix,daga hagu – Dama : Magaji Gar of Lokoja, Khalifa Ibrahim Kenchi, Chief Imam Lokoja, Sheikh Muhammadu Aminu Sha’aban, Wazirin Lokoja, Alhaji Abdulrahman Idris Baba’ango, Maiyaki na Lokoja Alhaji Ali Lawal , Alhaji Ahmed Musa Sarkin Zango. Mun Gode

Visited 10 times, 1 visit(s) today
Share Now
See also  Bayan Shekara Arba'in, Anyi Hawar Daba A Majalisar Masarautar Lakwaja