Labaran Hotuna,

Ziyarar kabari mai tarihi Mai Martaba Sarkin Kano, Alu maje Lakwaja, ko Alu Babba, a Lakwaja, jahar Kogi Wanda Architect Shariff Danlami Garba da Daya daga cikin jikan marigayi sarki, Alhaji Bala Isah,so Kai dan Cika umurni Mai Martaba Sarkin Kano,Aminu Ado Bayero Wanda ya kawo ziyari Lakwaja bayan ya je Okene ta’aziya Rasuwan Sarkin Okene ,Ado Ibrahim.

Ku tuna cewa marigayi Sarkin Musulmi wanda aka fi sani da Aliyu Mai sango, ya yi gudun hijira zuwa Yola, daga nan kuma bayan tawaye a can zuwa Lokoja, hedkwatar sabuwar Arewacin Najeriya, inda ya koma karatunsa na Tasswuff. Ya rasu a can a shekarar 1926 kuma an binne shi a gidansa na Kabawa a shekarar 1926.
A lokacin gwamnatin Malam Ibrahim Shakarau, gwamnatin jihar Kano ta gyara kabarin tare da gina tubalan ajujuwa a harabar.
Hotunan da ke ƙasa su ne rugujewar azuzuwan, shingen shingen da ya rushe da sauran su.

See also  Yesu Bayahude Bafalasdine ne” in ji limamin Katolika

Wanan shi ne kabarin mai martaba
katangun da Su Ka rushe
Visited 4 times, 1 visit(s) today
Share Now