Mambobin jam’iyyar PDP na karamar hukumar Lokoja sun koma APC a Ward D
Daga Aliyu Musa Nasidi A yayin da ake kara karatowa a zaben gwamna na ranar sha daya ga watan Nuwamba, 2023, a ranar Asabar din na ne daruruwan mambobin jam’iyyar PDP daga ward D a karamar hukumar Lakwaja suka sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC). Wadanda suka sauya sheka da suka hada da,…