Hadarin Jiragan Ruwa: Moghalu Ya Miqa Ta’aziya Ga Jihu Yin Adamawa Da Niger
Daga Wakilin mu Manajan daraktan hukumar kula da hanyoyin ruwa ta kasa (NIWA) Cif Dr. George Moghalu ya bayyana matukar bakin cikinsa kan hatsarin kwale-kwalen da ya afku a kogin Gurin da ke wajen karamar hukumar Fufore a jihar Adamawa da kuma wani kogi a Gbajibo. Mokwa of Niger state. Sakon ya na kunshe ne…