Daga YARIMA BRAHIM GAMBO KABIR
Ina sanar da jama’a musamman masu bibiyata a shafina na Facebook da WhatsApp cewa, NI YARIMA IBRAHIM GAMBO KABIR, ‘yan damfara/Hackers sun yi hacking na accounts dina.
Suna amfani da shafukan asusuna da aka yi kutse don neman kuɗi da sunana.
Ina so in yi amfani da wannan kafar domin yin kira ga jama’a da su yi watsi da duk wani sako da za ku iya samu daga gare ni ta shafina na Facebook da kuma Messenger na WhatsApp, domin ana kokarin karbo accounts dina daga hannun Hackers.
Shafin Facebook shine: IBRAHIM GAMBO KABIR.
Asusun shafina na Whatsapp ya dogara da sunan da kuka adana a wayar hannu.
Sa hannu: Yarima Ibrahim Gambo Kabir.
Hukumar Harkokin Kasuwanci (CAC) Abuja.
Visited 3 times, 1 visit(s) today