Barr. Ahmed Ya Taya Ganduje Murnar Nadashi A Matsayin Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa
Aliyu Abdulwahid Wani jigo a jam’iyyar APC Barista Nasseer Ahmed ya taya tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje murnar nadin da aka yi masa a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa. Sakon taya murnan na kunshe ne a cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Ahmed da kansa kuma aka mika wa THEANALYSTNG a…