SANARWA JAMA’A
Daga YARIMA BRAHIM GAMBO KABIR Ina sanar da jama’a musamman masu bibiyata a shafina na Facebook da WhatsApp cewa, NI YARIMA IBRAHIM GAMBO KABIR, ‘yan damfara/Hackers sun yi hacking na accounts dina. Suna amfani da shafukan asusuna da aka yi kutse don neman kuɗi da sunana. Ina so in yi amfani da wannan kafar domin…