GASKIYA TA FARA BAYYANA A PILATO

Yau Laraba Mayakan Sojin Nigeria rundina ta 3 ta samu nasaran kawar da ‘yan ta’addæ wadanda suke tare hanya a yankin karamar hukumar Mangu na jihar Pilato su kash£ Musulmai

Yayin musayen wuta da ‘yan ta’addân, jaruman Sojojin Nigeria sun aika ‘yan ta’add& uku zuwa garin da ba’a dawowa, sannan aka kwato bindigu da harsashin bindiga, wasu daga cikin ‘yan ta’æddan sun tsere

Da ake bincika gawar ‘yan ta’æddan, an samu ID Card na wani dan kabilar Tarok mai suna Katzing Zwalnan Zingfa wanda yake Police Constabulary ne, akwai banbanci tsakanin Nigerian Police da Police Constabulary, Police Constabulary ba dan sanda bane

See also  Mai Girma Alhaji Yahaya Bello Ka Karbi Uzuri Amma Kar Ka Karbesu.

To kun ga dai gaskiya ta fara bayyana bayan Shugaban Kasa Tinubu ya magantu, da ba don an samu wannan I’D card din ba cewa za’ayi fulanin jeji ne

Muna rokon Allah Ya cigaba da tona asirin ‘yan ta’add@n da suke kash£ Musulmai a jihar Pilato آمیـــــــــــــن یارب العالمین

Visited 2 times, 1 visit(s) today
Share Now