Tinubu ya kori shugabannin ayyuka, (service Chiefs)ya nada sabbi

Daga Wakilin mu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin sabbin shugabannin ma’aikata.
Sabbin Shugabannin Ma’aikata sune:

1 Mallam Nuhu Ribadu Mai Ba Kasa Shawara Kan Tsaro

2 Manjo Janar C.G Musa Shugaban Hafsan Tsaro

3 Maj. T. A Lagbaja Hafsan Sojoji

4 Rear Admiral E. A Ogalla Shugaban Rundunar Sojin Ruwa

5 AVM H.B Abubakar Shugaban Hafsan Sojan Sama

6 DIG Kayode Egbetokun Mukaddashin Sufeto-Janar na ‘Yan Sanda

7 Manjo Janar EPA Undiandeye shugaban hukumar leken asiri ta tsaro.

Visited 5 times, 1 visit(s) today
Share Now
See also  Alleged Diversion of Arms Fund: ‘My hands are clean’,says Buratai