
Shugaban kasa Tinubu ya umurci mataimakin shugaban kasa, gwamnoni da su duba mafi karancin albashi
Daga Wakilin mu A yayin da ‘yan Najeriya ke kokawa kan girgizar da ta biyo bayan cire tallafin man fetur, shugaba Bola Tinubu ya umurci majalisar tattalin arzikin kasa da ta bullo da hanyoyin da za a bi wajen shawo kan matsalar karancin albashi da kuma sake duba mafi karancin albashi a wani bangare na…