Ku San Sababin Shugabannin Da Shugaba Tinubu Ya Nada

1) Haɗu da sabon hafsan hafsoshin sojan ruwa, Rear Admiral Emmanuel Ogalla

Ogalla ya fito daga karamar hukumar Igbo-Eze ta Arewa a jihar Enugu

Karamarsa ta yi iyaka da jihar Kogi da jihar Benuwe (Ga wadanda suke tunanin shi dan Benue ne ko Kogi)

Kudu maso gabas ✅

2)Hadu da sabon hafsan hafsoshin tsaro, Manjo Janar Chris Musa

Chris dan asalin karamar hukumar Zangon Kataf ne a yankin kiristocin kudancin jihar Kaduna.

Shi ne Kwamandan Theatre na ‘Operation Hadin Kai’ wanda ya jagoranci yakin da ake yi da ‘yan ta’addan Boko Haram a Arewa.

3)Hadu da sabon shugaban hafsan sojin sama Air Vice Marshal Hassan Bala Abubakar

See also  Farouk, yayi alkawarin aiwatar da manufar Gwamna Ododo akan jihar Kogi

Abubakar dan karamar hukumar Shanono ne a jihar Kano.

4) Gana da sabon hafsan hafsoshin sojin sama Air Vice Marshal Hassan Bala Abubakar

Abubakar dan karamar hukumar Shanono ne a jihar Kano.





Visited 4 times, 1 visit(s) today
Share Now