Hukumar DSS ta kama tsohon gwamnan CBN, Emefiele


By News Desk

Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kama gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele da aka dakatar.

A ranar Juma’a ne aka dakatar da Emefiele daga aiki
Shugaba Bola Tinubu.

Tinubu ya kuma nada Mista Folashodun Adebisi Shonubi a matsayin mukaddashin gwamnan babban bankin Najeriya, a madadin Emefiele.

Visited 5 times, 1 visit(s) today
Share Now
See also  Covid-19 showed Nigerians can be resilient in the face of adversity, says Aregbesola: